<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>355</hymn_number>
<title>Akwai Aiki Domin Mataye LW355</title>
<lyrics>[V1]
 1) Akwai aiki domin mataye,
 Wurin mutane kusa da mu
 Sai mu yi da aminci sosai
 Kada dowa ya rasa ceto.

[V2]
 KORUS
 Aminci.....aminci,
 Cikin aikinmu domin Uba,
 Aminci.....aminci,
 Har mu kai gidan Allah a can.

[V3]
 2) Akwai kira domin mataye
 Daga ƴanuwarnmu da nisa,
 Sai mu aiki da taimakonmu
 Da aminci da addu'a kuwa.
 Korus

[V4]
 3) Akwai iko domin mataye,
 Cikin Yesu Ubangijinmu
 In mu kawasda zunubi duk
 Za ya kira mu amintattu !
 Korus</lyrics>
</song>